in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jajan ambaliyar ruwa ga jama'ar jihar Gombe ta Nijeriya 
2013-08-23 19:26:49 cri

Zuwa ga sashin hausa na radio kasar sin dafatan kuna cikin koshin lafiya. Ina mai amfani da wannan dama domin namika jaje na ga jamaar gombe bisa ambaliyar ruwa misamman. malan idi gargajiga da abin yaritsa da shi. Amadadi na da maaikatan kamfani na (maina scraps com) muna muku addua. Allah ya maida alheri ya kiyaye gaba kuma dafatan. Allah yasa wannan shine nakarsh. Allah yataimaki cri Amin.

Naku yahaya muhd maina kano stata

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China