Ni Hao! Wannan sakon gaisuwa da fatan alheri ne zuwa gare ku a CRI Hausa. Kamar yadda na aika muku kwanakin baya, mujallarku ta kayatar. Sai dai masu sauraro na kara bada shawara don ku kara yawan shafuka ta yadda abubuwa masu yawa zasu shiga mujallar nan gaba.
Ku huta lafiya, Salisu Muhammad Dawanau




