in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mitocinmu da sauko da sautin labarai
2013-01-16 16:20:36 cri

Jama'a masu sauraro, shirye-shiryen mu ne kuke saurara daga nan sashen Hausa na CRI. Kada ku manta kuna iya sauraron shirye-shiryenmu a kowace rana daga karfe 4:30 zuwa karfe 5:30 na yamma (Agogon GMT) kan mita 31.19 da mita 31.02, sa'an nan daga karfe 5:30 zuwa 6:30 na yamma ( Agogon GMT) kan mita 31.75 da mita 30.98, sai kuma daga karfe 6:00 zuwa 6:30 na yamma (Agogon GMT) kan mita 25.77 da mita 21.99, kana daga karfe 8:00 zuwa karfe 9:00 na safe (Agogon GMT) kan mita 41.12. Muna fatan za ku kasance tare da mu a ko da yaushe domin sauraron mu.

 

 

 

Harshe

Agogon GMT

KHZ

Mitoci

Wurin Saurare

Hausa

4:30-5:30 (yamma)

9620

31.19

Yammacin Afirka

Hausa

4:30-5:30 (yamma)

9670

31.02

Yammacin Afirka

Hausa

5:30-6:30 (yamma)

9450

31.75

Yammacin Afirka

Hausa

5:30-6:30 (yamma)

9685

30.98

Yammacin Afirka

Hausa

6:00-6:30 (yamma)

11640

25.77

Yammacin Afirka

Hausa

6:00-6:30 (yamma)

13645

21.99

Yammacin Afirka

Hausa

8:00-9:00

(safe)

7295

41.12

Yammacin Afirka

 

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China