in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan takara
2015-02-12 20:00:05 cri

Goodluck Jonathan

Muhammadu Buhari

Shugaban tarayyar Nijeriya, daga ranar 6 ga watan Mayun shekarar 2010 har zuwa yanzu

Shugaban Najeriya na bakwai, daga ranar 31 ga watan Disamban shekarar 1983 zuwa ranar 27 ga watan Agustan shekarar 1985

Mataimamakin shugaban Najeriya, daga ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2007 zuwa 6 ga watan Mayun shekarar 2010

Gwamnan jihar arewa maso gabas daga watan Agustan shekarar 1975 zuwa Maris na shekarar1976

Gwamnan jihar Bayelsa, Daga watan Disamban shekarar 2005 zuwa watan Afrilun shekarar 2007

Manjo-Janar, daga shekarar 1961 zuwa shekarar 1985 a sojan kasa

An haifi shi Goodluck Ebele Azikiwe Jonathan a ranar 20 ga watan Nuwamba a shekarar 1957 a garin Ogbia na Najeriya. Shi ne dan takarar Jam'iyyar PDP. Yana bin addinin Kirista.

An haife Muhammadu Buhari a ranar 17 ga watan Disamban shekarar 1942 a garin Daura na Najeriya. Shi ne dan takara daga Jam'iyyar APC. Yana bin addinin Musulunci.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China