141227paomo.mp4
|
To daga Beijing ziyararmu ta kai mu birnin Xi'an wanda yake da dogon tarihi na sama da shekaru dubu shida. Wannan birni a nan ne aka fara kafa birnin kasar baki daya. Yana jawo hankalin masu yawo bude ido saboda kayayyakin tarihu da al'adu da dama da ake dashi a wajen.
Mun dandana Yangrou Paomo. Wani nau'in abinci al'adun wannan birnin da ake gutsutsura burodi a zuba mashi romo naman rago a kai.