in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Guantang Baozi
2014-12-26 16:46:22 cri

Jama'a masu kallon mu da kuma sauraron mu, barkan mu da war haka barkanmu da sake saduwa a wannsn shirin Kwadon Baka…. To kamar yadda kuka sani a watannin baya mun zagaya cikin kasar Sin, musamman muka ziyarci gundumomi ko in ce wuraren dake da yawan musulmai Sinawa muka ga al'adunsu a bangaren abinci. Da yadda ko wane abinci shi ke bayyana sigar al'adun shin a gargajiya da aka gada tun iyaye da kakanni.

To daga Beijing ziyararmu ta kai mu birnin Xi'an wanda yake da dogon tarihi na sama da shekaru dubu shida. Wannan birni a nan ne aka fara kafa birnin kasar baki daya. Yana jawo hankalin masu yawo bude ido saboda kayayyakin tarihu da al'adu da dama da ake dashi a wajen.

Mun dandana Guantang Baozi wani nau'in dunkulallen burudi da ake saka mashi naman rago a turara ba tare da romon naman ya tsiyaye ba.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China