in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hotpot
2014-12-23 16:10:57 cri

Jama'a masu kallon mu da kuma sauraron mu, barkan mu da war haka barkanmu da sake saduwa a wannsn shirin Kwadon Baka…. To kamar yadda kuka sani a watannin baya mun zagaya cikin kasar Sin, musamman muka ziyarci gundumomi ko in ce wuraren dake da yawan musulmai Sinawa muka ga al'adunsu a bangaren abinci. Da yadda ko wane abinci shi ke bayyana sigar al'adun shin a gargajiya da aka gada tun iyaye da kakanni.

Mun fara yada zango a nan birnin Beijing inda muka dandana wani nau'in naman rago ko na saniya da a kan tsoma cikin ruwan zafi take ya nune sannan a dangwala cikin nikakken ridi da sauran kayan kamshi. Ana kiran shi Hotpot. Saboda za a aje maka tukunyar ne a gabanka da ruwa yana tafasa yadda zaka rika tsoma naman har ka gama cinyewa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China