in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsiren naman rago
2014-12-24 15:59:35 cri

Jama'a masu kallon mu da kuma sauraron mu, barkan mu da war haka barkanmu da sake saduwa a wannsn shirin Kwadon Baka…. To kamar yadda kuka sani a watannin baya mun zagaya cikin kasar Sin, musamman muka ziyarci gundumomi ko in ce wuraren dake da yawan musulmai Sinawa muka ga al'adunsu a bangaren abinci. Da yadda ko wane abinci shi ke bayyana sigar al'adun shin a gargajiya da aka gada tun iyaye da kakanni.

Mun fara yada zango a nan birnin Beijing inda muka dandana tsiren naman rago na musamman wanda yake da sigar namu gashin tsiren tukuba a kasar Hausa amma bambancin shi a nan shi ne ba sa amfani da kuli kuli kamar namu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China