in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dapanji
2014-12-25 16:01:10 cri

Jama'a masu kallon mu da kuma sauraron mu, barkan mu da war haka barkanmu da sake saduwa a wannsn shirin Kwadon Baka…. To kamar yadda kuka sani a watannin baya mun zagaya cikin kasar Sin, musamman muka ziyarci gundumomi ko in ce wuraren dake da yawan musulmai Sinawa muka ga al'adunsu a bangaren abinci. Da yadda ko wane abinci shi ke bayyana sigar al'adun shin a gargajiya da aka gada tun iyaye da kakanni.

Mun fara yada zango a nan birnin Beijing inda muka dandana wani nau'in sarrafa nama na kaji wato Dapanji, wani nau'in abinci kamar faten dankalinmu na Turawa amma ana hada shi da kaji da sauran kayan kamshi da kayan lambu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China