Ba shakka wannan abin yabawane ga shuwagaban nin kasar Sin wajen namijin kokarin su na adana kayayyakin tarihin kasa baki daya, domin har ma da wata kofar dutse da aka gina a yankin Zhou da aka gina a cikin shekarun 557 zuwa ta 581 abun mamaki har yanzu wannan kofa tana nan gaskiya wanna abu ya burgeni.
A karshe ina yabawa shuwa gabannin kasar Sin a kan namijin kokarin su wurin kare kayan tarihi na kasa baki daya. Na gode ,
Ni ne mai sauraro,
Bello Abubakar Malam gero sokoto,
Nigeria.