bayan wannan wurin wannka na ukku an gina shi ne a cikin shekara ta 644 wato shekara ta 18 ga lokacin Zhenguan bayan wannan ; wurin wannkan matar sarki yana cikin niimtattun wurare masu tsauni tare da wurare masu fitar da ruwa daga dutse ga yanayi mai kyau.
daga karshe na fahimci cewa kasar sin tana da shuwagaban ni wadan da suka yi mulkin duniya tun farkon duniya tare da dauloli masu karfin gaske kuma suna da jaruntaka a wajen yaki wannan abu ya burge ni sosai wannan shine irin nawa rayi akan wannan ziyara a wuraren shakatawa na wurin wankar matar sarki nagode.
daga mai sauraro ,
Bello Abubakar malam gero sokoto.