in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tarihin ci gaban gidan rediyon CRI a fannin watsa labarai ta sabbin hanyoyin sadarwa
2011-01-14 22:39:09 cri
A ranar 26 ga watan Disamban shekara ta 1998, an kaddamar da tashar Intanet ta gidan rediyon kasar Sin CRI, daga bisani an saka mata sunan "CRI Online", kuma an shigar da ita cikin jerin muhimman tashoshin Intanet dake watsa labarai a kasar Sin. Bayan wani kokari na shekaru sama da 10 da suka wuce, gidan rediyon CRI ya samu babban ci gaba a fannin watsa labarai ta sabbin hanyoyin sadarwa, a halin yanzu, an kafa wani cikakken tsarin amfani da tashoshin Intanet cikin harsuna da dama, domin samar da shirye-shiryen rediyo da Telebijin, kana ana iya samun shafin ta wayar salula.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China