in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da shawarwarin tattalin arziki da cinikayya a tsakanin Sin da Amurka a zagaye na 10
2019-05-01 22:15:07 cri
Daga jiya Talata zuwa yau Laraba, an gudanar da shawarwarin harkokin tattalin arziki da cinikayya a zagaye na 10 a nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, shawarwarin da aka gudanar a tsakanin Mr.Liu He, mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kuma mataimakin firaministan kasar, wanda kuma shi ne jagoran shawarwarin daga bangaren kasar Sin, da kuma Robert Lighthizer, wakilin harkokin cinikayya ta kasar Amurka da sakataren kudi na kasar Steven Mnuchin. Bisa ga shiri, za a gudanar da shawarwarin a zagaye na 11 a mako mai zuwa a birnin Washington.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China