in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumar ba da shawara ta Shuangchuang da ke birnin Gui'an ta samar wa kamfanoni hidimomin musamman
2019-04-29 11:51:47 cri

Hukumar ba da shawara ta Shuangchuang tana sabuwar unguwar birnin Gui'an da ke lardin Guizhou, wadda aka kafa domin samar da hidimomin musamman ga kamfanonin da ke zaune a unguwar.

Tun lokacin da aka fara kafa wani kamfani har zuwa lokacin shigar da shi cikin kasuwar hada-hadar kudi, muddin ya gamu da matsaloli a fannonin haraji, doka, zuba jari, hada-hadar jari, da ma aikin gudanarwa, to za a iya zuwa hukumar Shuangchuang don neman shawarwari ko gabatar da tambaya ta Intanat. Abokan kawance na hukumar Shuangchuang da kwararrun da suka hada kai da hukumar ma za su bincike don gano matsalolin da kamfani ya gamu da su, da ma samar musu hidimomin musamman.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China