in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta gudanar da taron don cika shekaru 100 da zanga-zangar ranar 4 ga watan Mayu
2019-04-28 20:43:03 cri
Kasar Sin na shirin gudanar da taron tunawa da cika shekaru 100 da gudanar da zanga-zangar da aka yi a ranar 4 ga watan Mayun shekarar 1919 a nan Beijing, da misalin karfe 10 na safiyar ranar Talata mai zuwa a babban dakin taron al'umma na Beijing.

Shugaban Kasar Sin Xi Jinping, kuma babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS, kana Shugaban rundunar sojin kasar, zai halarci bikin tare da gabatar da muhimmin jawabi. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China