in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping: Ya kamata mu kiyaye muhallinmu kamar yadda muke kiyaye idanunmu
2019-04-28 20:41:32 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Lahadi ya yi kira da a kiyaye muhallin rayuwa kamar yadda ake kiyaye idanu. Ya ce, kamata ya yi a yi kokarin cimma burika biyar, wato jituwar zaman al'umma da muhalli da bunkasa tattalin arziki ba tare da gurbata muhalli ba da kishin muhallin bil adama da kiyaye muhalli bisa kimiyya da kuma hadin kan kasa da kasa. (Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China