in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a birnin Beijing
2019-04-28 20:24:20 cri

A yau Lahadi da dare, aka kaddamar da baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin tare da gabatar da jawabi.

Baki kimanin 900 ne suka halarci bikin kaddamarwa, ciki har da shugabanni da wakilai daga kasashe 11 da jami'an kungiyoyin duniya da abin ya shafa da sassan da za su baje kolin lambunansu da masu masana'antu da 'yan kasuwa da kwararru a fannin lambunan shakatawa da sauransu. Kafin bikin, shugaba Xi Jinping ya zagaya da shugabanni mahalarta bikin rumfar kasar Sin. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China