in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yankin cinikayya maras shinge a Shanghai yana samun karbuwa cikin saurinsa
2019-04-11 14:46:24 cri

Kasancewarsa wani shirin gwaji na yin gyare-gyare da bude kofa a fannin sana'o'in samar da hidomomi masu inganci a yankin cinikayya maras shinge da ke birnin Shanghai, asibitin kula da mata na Yongyuanxing ya kuma kasance asibiti daya kacal da ke samun cikakken jarin waje. Fan Yu, babban darektan asibitin ya ce, "Tun lokacin da muka nemi iznin kafa asibitin, mun samu goyon baya daga karamar hukumar yankin Pudong da ma kwamitin kula da harkokin yankin cinikayya maras shinge da sauransu, kuma watanni takwas kawai muka dauka muna shirye-shiryen kafa asibitin, abin da gaske yake da burgewa."

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China