in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tibet ta cika shekaru 60 da fara aiwatar da sauyin dimokaradiyya
2019-03-28 20:40:42 cri
Wakilai daga sassan kabilu daban daban, sun taru a dandalin fadar Potala dake birnin Lhasa a Alhamis din nan, domin bikin cika shekaru 60 da fara aiwatar da sauyin dimokaradiyya a yankin Xizang na kasar Sin, wato Tibet.

A watan Maris na shekarar 1959, gwamnatin kasar Sin, ta rushe gwamnatin kama karya ta yankin Tibet, ta kuma kubutar da bayi sama da miliyan 1, ta yadda suka zamo masu 'yancin kasancewa jagororin kasa da al'ummarta.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China