Allah-1-gari-banban/190322-taruka-biyu-luba.m4a
|
Tarukan biyu, wato taron wakilan jama'ar kasar Sin, da ta ba da shawara kan harkokin siyasar kasar da ke gudana kusan lokaci guda a duk watan Maris na ko wace shekara, na samar da zarafi na tsara manufofin ciyar da kasa gaba, kana suna jawo hankula matuka, musamman a wadannan lokuta da duniya ke hankoron samun tabbaci a yanayi maras tabbas.