in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An nuna shirye-shiryen bidiyo mai taken "Bayanan magabata da Xi Jinping yake so" a shafin intanet na harshen Italiyanci
2019-03-21 21:20:36 cri

A jajibirin ziyarar aiki da shugaban kasar Sin ya kai kasar Italiya, an kaddamar da shirye-shiryen bidiyo mai taken "Bayanan magabata da Xi Jinping yake so" a shafin intanet na harshen Italiyanci a yau Alhamis a kasar ta Italiya, har ma za a iya bude wannan shafi a yankuna masu magana da harshen Italiyanci a duk fadin duniya. A wannan rana, dukkan kafofin talibijin da manhaja da kuma shafukan intanet na rukunin kafafen Mediaset da na Class Editori wadanda suka fi karbuwa a kasar Italiya sun sanya wannan bidiyon. Haka kuma manhaja da shafin intanet da kuma shafin sada zumunta na sashen harshen Italiyanci na CMG sun watsa wannan bidiyo a lokaci daya.

Mr. Shen Haixiong, shugaban babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG a takaice, da shugaban rukunin Mediaset sun halarci bikin. (Sanusi Chen)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China