in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaiminista: Babban yankin kasar Sin zata samar da tsare tsare don cin gajiyar al'ummar yankin Taiwan
2019-03-15 12:48:44 cri

Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya sanar a yau Juma'a cewa babban yankin kasar Sin ta shirya gabatar da wasu tsare tsare wadanda zasu amfanawa al'ummar yankin Taiwan.

An tsara manufofin ne domin al'ummar yankin su ci moriya iri daya da ta sauran jama'ar babban yankin kasar Sin ta fuskar ayyuka, da karatu, da yanayin zaman rayuwa, da harkokin kasuwanci a babban yankin kasar Sin, Li ya bayyana hakan ne a taron manema labarai bayan kammala taron majalisar wakilan jama'ar kasar na wannan shekarar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China