in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An nuna wa taron MDD nasarorin da aka samu a fannin kare hakkin dan Adam a Xinjiang
2019-03-14 13:44:29 cri

Tawagar kasar Sin dake halartar wani taron MDD ta gabatar wa ma'aikatan diflomasiya da wakilai irin nasarorin da aka samu a fannin kare hakkin bil-Adam a jihar Xinjiang ta Uygur mai cin gashin kanta ta kasar Sin.

A kwanakin nan ne, wasu jami'an diflomasiya suka ziyarci jihar ta Xinjiang. Kuma sun nuna wa mahalarta taron abin da suka ji suka kuma gani a jihar, duk sun bayyana tabbaci game da makoma da ma zaman lafiyar jihar. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China