in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Nijar a Sin: Shawarar "Ziri daya da Hanya daya" ta Sin ta ba kasashe masu tasowa damar kama hanyar samun bunkasuwa
2019-03-08 14:55:13 cri


Yau Jumma'a, jakadan Jamhuriyar Nijar a kasar Sin Inoussa Moustapha ya bayyana cewa, rahoton aikin da gwamnatin kasar Sin ta gabatar kwanan baya a yayin taron shekara shekara na majalisar NPC na da muhimmanci, wanda ya bayyana ayyukan da kasar Sin ta yi a bara, sannan nan ta tsara shirin da za ta yi a bana.

Jakadan ya fadi hakan ne yayin zantawa da wakilin sashen Hausa na CRI Ahmad Fagam Yau da safe, inda ya kara da cewa, shawarar "Ziri daya da Hanya daya" da Sin ta gabatar ta ba kasashe masu tasowa damar kama hanyar samun bunkasuwa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China