in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dr. Sheriff Ghali Ibrahim malamin jami'ar Abuja ya yi tsokaci kan shawarar 'ziri daya da hanya daya'
2019-03-07 16:25:11 cri

A yayin taro na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 wanda aka kaddamar kwanan baya a birnin Beijing, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar da rahoton aikin gwamnati na bana, inda ya jaddada muhimmacin karfafa hadin-gwiwa tare da kasashen duniya don kara aiwatar da shawarar 'ziri daya da hanya daya ' wato Belt and Road Initiative a turance da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar.

Game da wannan batu, wakilinmu Murtala Zhang ya tuntubi Dr. Sheriff Ghali Ibrahim, malami dake koyarwa a fannin kimiyyar siyasa da alakar kasa da kasa a jami'ar Abuja, tarayyar Najeriya, don jin ta bakinsa kan yadda Najeriya da sauran kasashen Afirka za su hada kai tare da kasar Sin a fannin aiwatar da shawarar 'ziri daya da hanya daya'.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China