in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban Bankin kasar Sin: Babu bukatar kara yawan kudi a kasuwa
2019-02-22 14:47:32 cri

 

Babban bankin kasar Sin ya kaddamar da wani rahoton a jiya, kan yadda kasar Sin ta aiwatar da manufar kudi a watanni 3 na karshen shekarar 2018 da ta gabata, inda ya ce, yanzu manufofin kudi da kasar Sin take aiwatarwa suna biyan bukatunta, kuma babu bukatar kara yawan kudi a kasuwa.

Tun daga shekarar 2008, kasashen Amurka, Turai da Japan suka kara yawan kudi a kasuwanninsu daya bayan daya domin tinkarar rikicin kudi na duniya.

Rahoton ya yi nuni da cewa, a cikin shekaru fiye da 10 na karni na 21, kudin da kasar Sin ta samu da wanda ta kashe a duniya, ya samu rara sosai, haka kuma Sin ta samu kudin musaya da yawa. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China