in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da masanin kare muhalli Umar Saleh Anka daga Najeriya
2019-02-20 10:20:27 cri

A wannan mako, za ku ji wata hirar da abokiyar aikinmu Fa'iza Muhammad Mustapha ta yi da Umar Saleh Anka, wato wani masanin kare muhalli daga tarayyar Najeriya, wanda ya taba kawo ziyara kasar Sin tun shekaru sama da 10 da suka gabata, ya bayyana al'ummar Sinawa da cewa mutane ne masu jajurcewa, kana ya yi tsokaci kan sauran batutuwan dake shafar hulda tsakanin kasar Sin da Najeriya, har ma da Afrika baki daya. Ga kuma cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China