in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da masanin fasahar zane zanen gida Ahmed Buba daga Najeriya
2019-02-12 19:59:30 cri

A wannan mako, za ku ji wata hira da abokiyar aikinmu Fa'iza Muhammad Mustapha ta yi da Ahmed Buba, wato wani masanin fasahar zane zanen gida daga tarayyar Najeriya, inda ya yi tsokaci game da irin manyan nasarorin da kasar Sin ta samu a wannan zamanin da muke ciki tun bayan da ziyarci kasar ta Sin a karo daban daban kuma ya ganewa idonsa, sannan ya nuna fatan alheri game da kyautatuwar dangantaka tsakanin Sin da Najeriya. Ga kuma cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China