Babban sakataren MDD ya taya Sinawa murnar bikin bazara
A lokacin nan na bikin bazara, wato bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, babban sakataren MDD Antonio Guterres, ya gabatar da sakon gaisuwa ga daukacin Sinawa ta kafar bidiyo da aka nada, inda ya nuna godiya ga kasar Sin, da jama'ar ta, bisa yadda suke ta kokarin goyon bayan MDD. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku