in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mataimakin firaministan kasar Sin ya jaddada kyautata zaman rayuwar mazauna karkara
2018-12-28 11:08:08 cri
Mataimakin firaministan kasar Sin, Hu Chunhua ya bayyana a jiya Alhamis cewa, ya kamata hukumomin birane da garuruwa su yi koyi da yadda lardin Zhejiang dake gabashin kasar ya yi, na kokarin kyautata zaman rayuwar mazauna yankunan karkarar kasar.

Hu ya ce, ya kamata ma'aikatan gwamnati su nuna himma da kwazo wajen gudanar da ayyukansu na kyautata zaman rayuwar mazauna yankunan karkara.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China