in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala aikin gina wani sabon gini a filin saukar jiragen sama na Abuja
2018-12-20 20:19:55 cri

A yau Alhamis, an yi bikin murnar kammala aikin gina wani sabon gini a filin saukar jiragen sama na Nnamdi Azikiwe dake birnin Abuja na Tarayyar Najeriya, ginin da kamfanin CCECC na kasar Sin ya dauki nauyin gina shi, kuma bankin EIBC na kasar Sin ya ba da rance don tallafawa aikin.

 

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari shi ne ya yanke kyallen don nuna fara amfani da sabon ginin, a gaban sauran manyan bakin da suka halarci bikin, wadanda suka hada da Zhou Pingjian, jakadan kasar Sin a Najeriya, da dai sauransu. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China