in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Gyare-gyare da bude kofa# Xi: Ya kamata a tabbatar da cikakken jagorancin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kan sojojin kasar
2018-12-18 12:28:56 cri
A gun taron murnar cika shekaru 40 da yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje da aka gudanar a yau Talata a nan birnin Beijing, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, ya kamata a hada ayyukan bunkasa kasa da inganta karfin soja a wuri daya, a raya harkokin tsaron kasa da rundunar soja mai karfin da suka dace da matsayin kasar Sin a duniya, wanda hakan ya kasance babban aikin da aka sanya gaba, wajen raya tsarin gurguzu mai sigar musamman ta kasar Sin. Ya kamata a tabbatar da cikakken jagorancin jam'iyyar kwaminis ta kasar kan sojojin kasar, a gudanar da gyare-gyare kan harkokin tsaro da soja na kasar, a raya rundunar soja da ta kai gaba a duniya, don su samar da taimako ga kiyaye ikon kasa, da tsaro, da ci gaba a kasar ta Sin, da kuma kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China