#Gyare-gyare da bude kofa# Baki 10 sun samu lambobin yabo na yin gyare-gyare da sada zumunta
A yau Talata, kwamitin koli na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, da ma majalisar gudanarwa ta kasar suka mika lambobin yabo na yin gyare-gyare da sada zumunta ga wasu baki 10, da suka hada da Alain Merieux, don yaba musu kan kokarinsu na gudanar da mu'amala da hadin gwiwa a tsakanin kasashensu da kasar Sin, da kuma yadda suka sa himma wajen aikin yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje na kasar Sin, da nuna godiya ga kasa da kasa kan goyon bayan da taimakon da suka bai wa kasar Sin, a kokarinta na yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku