in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya fara ziyarar aiki a kasar Portugal
2018-12-04 19:10:42 cri
A yau Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa kasar Portugal don fara wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu, da nufin yaukaka abonkantaka da kara zurfafa alakar dake tsakanin kasashen biyu.

Wannan ita ce ziyarar farko da wani shugaban kasar Sin ya kai kasar dake nahiyar Turai cikin shekaru 8.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China