in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump ya mika amsoshi a rubuce ga Mueller
2018-11-21 15:54:28 cri
Kafofin yada labarai na kasar Amurka a jiya Talata sun ruwaito lauyan shugaban kasar da cewa, shugaba Donald Trump ya riga ya mika amsoshi a rubuce, dangane da tambayoyin da mashawarci na musamman Robert Mueller ya gabatar masa, dangane da tsoma bakin kasar Rasha cikin babban zaben kasar da aka gudanar a shekarar 2016 kamar yadda ake zargi.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China