in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cibiyar yaki da cututtuka ta kasar Sin ta samar da ilmin gano cutar kanjamau
2018-11-21 15:18:36 cri
Cibiyar yaki da cututtuka ta kasar Sin a jiya Talata ta shirya wani biki, dangane da ranar yaki da cutar kanjamau ta duniya, wanda kuma ya alamanta fara watan gano cutar kanjamau a fadin kasar. A gun bikin kuma, an samar da ilmin gano cutar.

Ranar 1 ga watan Disamba da ke tafe ranar yaki da cutar kanjamau ce ta 31 a duniya, kuma jigon ranar a wannan shekara shi ne "gano cutar kanjamau, samun masaniya a kan cutar da kariyarta, don kiwon lafiyar kowa".

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China