in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Philippines sun daga matsayin alakar dake tsakaninsu
2018-11-20 21:15:04 cri

A yau Talata ne kasashen Sin da Philippines suka daga matsayin alakar dake tsakaninsu zuwa hadin gwiwar manyan tsare-tsare, tare da amincewa su kara gina shawarar ziri daya da hanya daya.

An kai ga cimma wannan matsaya ce, bayan wata ganawa da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi da takwaransa na kasar Philippines Rodrigo Duturte Talatar nan.

Yau da safe ne dai shugaba Xi ya isa Manila, babban birnin kasar ta Philippines, don fara ziyarar aiki ta farko da wani shugaban kasar Sin ya kai kasar cikin shekaru 13. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China