Yayin da aka bude bikin baje kolin kayayyakin da ake da su shigo cikin kasar Sin na kasa da kasa karo na farko(CIIE) yau Litinin a birnin Shanghai, daga nan dakin mu na watsa shirye-shirye, na tuntubi abokin aikinmu Murtala Zhnag wanda ke aiko mana rahotanni kan bikin baje kolin dake gudana a birnin Shanghai game da runfunan kasashen Afirka da ya ziyarta a yau, da kuma yadda bikin baje kolin na CIIE ya kara samar da dama ga kasashen na Afirka wajen baje kolin hajojinsu ga halarta bikin
181105-murtala.m4a
|