in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya ziyarci rundunar sojoji ta kudanci yana mai jaddada muhimmancin kara inganta kwarewar jagorancin sojin kasar
2018-10-26 20:16:50 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci rundunar sojoji ta Kudancin kasar a jiya Alhamis, inda ya bayyana aniyar gwamnatin sa, ta daukar matakan kara inganta kwarewar jagorancin rundunar domin samar da ci gaba.

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, ya ba da umarnin aiwatar da manufofin JKS yadda ya kamata, wadanda suka tanaji karfafa rundunar sojojin kasar a sabon zamani da ake ciki.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China