in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar dalibai masu koyon harshen Hausa a sashin Hausa na CRI
2018-11-07 13:38:29 cri

A cikin shirinmu na wannan mako, za ku ji wata hirar da wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi, da wasu dalibai masu koyon harshen Hausa daga jami'ar koyon harsunan waje ta Beijing, wadanda suka kawo ziyara sashin Hausa na rediyon kasar Sin CRI kwanan baya, inda daliban suka bayyana dalilan da suka sa suka koyi wannan yare na Hausa, da kalubalen da suke fuskanta wajen karatu, tare kuma da burinsu na nan gaba bayan da suka kammala karatun Hausa a jami'ar. Ga dai yadda tattaunawar tasu ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China