in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar sarkin Kano na Najeriya Muhammadu Sunusi II a kasar Sin don lalibo hanyoyin zuba jari ga Kano
2018-10-30 10:41:36 cri

A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya samu zantawa ne da mai martaba sarkin Kano a tarayyar Najeriya, Muhammad Sunusi II, wanda ya jagoranci wata babbar tawagar jami'an hukumomi da ma'aikatun gwamnatin jahar Kano domin kawo ziyarar sada zumunta da kuma kulla huldar cinikayya da wasu kamfanonin kasar Sin domin neman amincewarsu don su zuba jari a fannin raya masana'antun jahar Kano.

Tawagar dai ta ziyarci wasu biranen kasuwancin kasar Sin ciki har da birnin Beijing, fadar mulkin kasar. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya samu zantawa da mai martaba sarkin, inda ya yi tsokaci game da makasudin ziyarar ta wannan karo da sauran batutuwan da suka shafi mu'amalar tattalin arziki da zuba jari a tsakanin kasar Sin da jahar Kano har ma da Najeriya baki daya. Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance da mai martaba sarki Muhammadu Sunusi II.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China