in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya jaddada bukatar zurfafa gyare gyare da bude kofa ka kasashen ketare a sabon zamani
2018-10-25 20:53:13 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada bukatar daukar kwararan matakai, na zurfafa gyare gyare, da bude kofa ka kasashen ketare, a sabon zamani da ake ciki yanzu haka.

Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakatare na kwamitin kolin JKS, ya bayyana hakan ne, yayin da yake rangadi a lardin Guangdong dake kudancin kasar a Alhamis din nan.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China