in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sahle-Work Zewde ta zama shugabar kasar Habasha
2018-10-25 19:28:16 cri
'Yan majalissun dokokin kasar habasha, sun zabi Sahle-Work Zewde, a matsayin shugabar kasa, biyowa bayan murabus din shugaba Mulatu Teshome a Alhamis din nan.

Sakamakon zaben na ta, Zewde ta zamo mace ta farko da za ta shugabanci kasar dake gabashin Afirka. Tuni dai shugaba Zewde ta sha rantsuwar kama aiki a yau, gaban mambobin majalissun dokokin kasar biyu.

Cikin jawabin ta, ta yi alkawarin yin iyakacin kokarin, ta wajen bautawa kasar ta da al'ummar ta.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China