181021-An-yi-bikin-nuna-aladun-kasashe-daban-daban-a-jamiar-Peking-ta-kasar-Sin-Faiza.m4a
|
Jami'ar Peking ta kasar Sin dake birnin Beijing, ta shirya wani kayataccen bikin al'adun gargajiya na kasashe daban daban da dalibansu ke karatu a jami'ar. An shirya bikin na yau Lahadi ne da nufin wayar da kan daliban jami'ar game da kasashe daban daban dake akwai a duniya domin kara fahimta da cudanya da juna. Wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya zanta da wakiliyarmu Fa'iza Mustapha dake wajen bikin ta waya. Ku saurari hirar tasu.