in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Hafizullah Ahmad Abba dan Najeriya dake karatu a birnin Wuhan na kasar Sin
2018-10-23 16:23:21 cri

A shirin Sin da Afirka na wannan mako, wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya zanta da wani dalibi daga jihar Adamawa a tarayyar Najeriya, wato Hafizullah Ahmad Abba wanda ke karatu a jami'ar nazarin kimiyyar albarkatun kasa ta kasar Sin reshen Wuhan dake lardin Hubei, wanda a halin yanzu yake karatun digirinsa na uku a fannin nazarin kimiyyar albarkatun kasa. Ahmad Inuwa Fagam ya fara ne da tambayarsa game da takaitaccen tarihinsa da abin da ya ba shi sha'awar yin karatu a kasar Sin. Ga cikakkiyar hirar tasu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China