in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana farfado da kauyuka a gundumar Shangcheng ta lardin Henan na kasar Sin
2018-10-15 13:43:42 cri





Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu yi muku bayani kan kokarin da mahukuntan gundumar Shangcheng ta birnin Xinyang na lardin Henan na kasar Sin suke domin farfado da tattalin arzikin kauyuka a yankin.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China