in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanarwa
2018-10-01 21:26:51 cri
Jama'a masu sauraronmu, sakamakon aikin inganta na'urorinmu na watsa shirye-shirye da injiniyoyinmu ke yi a halin yanzu, za mu dakatar da watsa shirye-shiryenmu a kan mita 9685 tun daga karfe 12:00 na tsakan daren ranar 8 ga watan Oktoba agogon GMT, har zuwa karfe 4:00 na yammacin ranar 25 ga watan Oktoban da muke ciki agogon GMT. Muna fatan dawo da watsa shirye-shirye kamar yadda muka saba da zarar an kammala wannan aiki. Haka zalika, a tsawon wannan lokaci, za mu ci gaba da watsa shirye-shiryenmu kan mita 13870 da 9450. Muna neman gafara kan duk wata matsala da wannan al'amari ka iya jawo muku. Da fatan za ku ci gaba da sauraron mu. Mun gode.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China