181009-Zantawa-da-Kabiru-Raji-wani-jamii-daga-tarayyar-Najeriya.m4a
|
A shiri na wannan mako, za ku saurari wata zantawa da wani jami'i daga tarayyar Najeriya wato Kabiru Raji, wanda a kwanakin baya ya kawo ziyarar aiki a nan kasar Sin, sakamakon wata yarjejeniya da aka kulla tsakanin kamfaninsa da wasu kamfanonin kasar Sin, ya kuma yi karin haske game da yarjeniyoyin da kasar Sin ta kulla da Najeriyar tun lokacin ziyarar da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya kawo nan kasar Sin a shekarar 2016. Ga dai yadda tattaunawarsa da Ahmad Inuwa Fagam ta kasance.