in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Vietnam ya rasu
2018-09-21 15:54:26 cri
A yau Jumma'a da safe ne kamfanin dillancin labarai na kasar Vietnam ya ba da rahoton mutuwar shugaban kasar Tran Dai Quang. Shugaba Tran ya mutu ne a wani asibiti dake Hanoi bayan ya dade yana fama da jinya, ya mutu yana da shekaru 61

A wata Afrilun shekarar 2016 ne majalisar dokokin kasar Vietnam, ta zabi Quang a matsayin shugaban kasar. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China