in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da jagororin wasu kasashen Afirka
2018-09-06 20:32:30 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da jagororin wasu kasashen Afirka, bayan kammalar taron kolin dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka na FOCAC, wanda ya gudana a nan birnin Beijing tsakanin ranekun 3 da 4 ga watan nan. A yau Alhamis, shugaba Xi ya gana da shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni, da shugaban kasar Gambia Adama Barrow.

Har wa yau shugaban na Sin ya zanta da firaministan kasar Cape Verde Ulisses Correia, da firaministan Lesotho Motsoahae Thomas Thabane, da mataimakin shugaban kasar Burundi na biyu Joseph Butore.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China